Friday, November 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Mummunar Ambaliyar ruwa ta mamaye Lagos

Wata mummunar Ambaliyar ruwa ta mamaye Lekki dake Lagos.

An ga yanda ambaliyar ruwan ta mamaye layuka inda motoci suka kasa tafiya, mutane suka kasa ci gaba da gudanar da ayyukansu na yau da kullun da sauransu.

Lamarin ya kawo tsayawar al’amura a yankunan dake fama da ambaliyar.

https://twitter.com/i/status/2067523414642811298
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Dalibin Jami'ar ABU Zaria ya nuna wani Lungua cikin jami'ar da dalibai 'yan mata da samari suke shiga suna abinda bai kamata ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *