Sunday, August 16
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji ta yau, Talata

Farashin dala a kasuwar Chanji ta gwamnati a yau, Talata, 30 ga watan Yuni na shekarar 2026 ya fara ne akan Naira ₦1,379.80 akan kowace dala.

Farashin kasuwar bayan fage kuwa a garuruwan Kano, Abuja, Lagos da Fatakwal yana akan Naira ₦1,385 zuwa Naira 1,400, ya danganta idan mutum saye ko sayar da dalar zai yi.

Karanta Wannan  Kudaden da Abubakar Malami ya sata sun fi wanda EFCC ta gano yawa>>Inji Abdurashid Maina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *