Tuesday, June 30
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Hassan Make-Up ya gyarawa Tauraruwar fina-finan Hausa, Khadija MaiNumfashi rigar Nònònta yayin da ta fito waje

Tauraron Tiktok, Hassan Make-Up ya gyarawa kawarsa wadda yake kira da aminci, rigar nononta bayan da ta bayyana a yayin da suke magana.

Hassan Make-Up dai ya je wajan Khadija MaiNumfashi dan ya tayata murnar motar data siya.

A yayin sa suke zaune a cikin motar suna magana, an ga Rigar Nonon Khadija MaiNumfashi ya fito waje inda hassan Make-Up ya sa hannu ya gyara mata.

Karanta Wannan  Wani Kirista ya jawo cece-kuce bayan da yace Hijabi na Kirista ne Musulmai suka musu kwace

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *