Wednesday, July 1
Shadow

Kalli Bidiyon da Duminsa: Itama Momi Gombe tawa Malamin da yace mata da kudin fasikanci ta gina masallacinta raddi me zafi

A yayin da Abokiyar aikinta Khadija MaiNumfashi tace zata dauki mataki akan malamin da yace mata ta gina masallaci da kudin Fasikanci, Tauraruwar fina-finan Hausa, Momi Gombe ita ta masa martani.

A martanin Momi tace shi wannan malami bashi da wata Hujja da ta tabbatar cewa ita fasika ce kuma ko da kotu zata kaishi ba zai iya kawo Hujja ba.

Momi Gombe tace amma ta barshi da Allah idan Kazafi ya mata, tana rokon Allah ya bi mata hakkinta.

https://www.tiktok.com/@momee_gombe_real/photo/7657450326689205525?_r=1&_t=ZS-97fQVw33vq1

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo da Duminsa: A karshe dai Sadiya Haruna ta raba gardama, ta bayyana Bidiyon Mijin data aure

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *