Friday, October 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Katafaren gidan da diyar Dangote ta siya ana gyara matashi

Diyar attajirin Najeriya, Aliko Dangote ta sayi wani katafaren gida inda aka ga ta je duba godan yayin da ake ta mata gyara.

Da yawa sun mata fatan Alheri.

https://twitter.com/i/status/2072178607934619781
Karanta Wannan  Gwamnatin jihar Katsina ta fitar da sabuwar sanarwa game da binne Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *