Friday, July 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Masoyan Ronaldo suka je kofar Otal din da ya sauka a Toronto, Kasar Canada

An ga masoyan dan kwallon kafa na kasar Portugal, Cristiano Ronaldo sun taru a kofar otal din da ya sauka a Toronto kasar Canada.

Da yawa sun rika daga wayoyinsu suna kiran sunansa inda ya daga hannu ya gaishesu.

https://twitter.com/i/status/2072541688610890232

Idan an jima ne dai kasar Portugal zata buga wasa tsakaninta da kasar Croatia.

Karanta Wannan  Ba Daidai bane ace an yankewa Nnamdy Khanu hukuncin daurin rai da rai ba amma wasu masu laifi irin nasa an yanke musu hukuncin daurin shekaru 20 ba>>Inji Bello El-Rufai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *