Thursday, September 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Shima Lionel Messi an masa binciken kwakwaf a kasar Amurka

A yayin da kwanakin da suka gabata aka ga Cristiano Ronaldo ana masa binciken Kwakwaf a kasar Amurka inda ake buga gasar World Cup.

Shima Messi an hangoshi ana masa irin wannan bincike, lamarin dai ya dauki hankula sosai.

Karanta Wannan  Ko NLC na iya tilasta wa gwamnoni biyan albashi mafi ƙanƙanta?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *