Wani Bidiyo na mawaki Burna Boy da mahaifiyarsa suna rawa da kayan da bana mutunci ba a jikinsa ya jawo cece-kuce sosai.
Suna rawar ne a kasar Portugal dan taya Burna Boy cika shekaru 35.
Saidai da yawa sun bayyana cewa hakan bai dace ba.