Saturday, October 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Idan kuka ga yawan matan da ke kiran mijina, Gfresh ya je yayi ma’amala dasu zaku yi mamaki>>Sadiya Haruna ta bayyana

Tauraruwar Tiktok, Sadiya Haruna ta bayyana cewa mata da yawane ke kiran Mijinta, Gfresh akan ya je yayi ma’amala dasu kyauta.

Ta bayyana hakane a wani Live da aka yi da ita inda ta bayyana irin rayuwar da ta yi a gidan tsohon Mijinta, Best Choice.

Ta zargeshi da cewa, Asiri ya mata inda tace sabis ma sai sun hau dutse suke nema dan a kauye ya ajiyeta.

Tace sun yi dambe dashi sosai amma ta daku a wajansa.

https://www.tiktok.com/@personally39/video/7665475908874063105?_r=1&_t=ZS-98GV4buE5CR
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon irin Murnar da 'yan Barcelona suka rika yi a dakin canja kasa bayan yiwa Real Madrid 3-2

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *