
Tauraruwar Tiktok, Sadiya Haruna ta bayyana cewa mata da yawane ke kiran Mijinta, Gfresh akan ya je yayi ma’amala dasu kyauta.
Ta bayyana hakane a wani Live da aka yi da ita inda ta bayyana irin rayuwar da ta yi a gidan tsohon Mijinta, Best Choice.
Ta zargeshi da cewa, Asiri ya mata inda tace sabis ma sai sun hau dutse suke nema dan a kauye ya ajiyeta.
Tace sun yi dambe dashi sosai amma ta daku a wajansa.