INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN.
Mahaifiyar Tsohon Gwamnan Borno, Ali Modu Sheriff Ta Rasu
Allah Ya Yi Wa Mahaifiyar Tsohan Gwamnan Jihar Borno, Hajia Aisa Modu Shariff Rasuwa A Wata Asibiti Dake Abuja, Yau Lahadi Tana Da Shekara 93 A Duniya.
Za’a Yi Jana’izarta Gobe Litinin Bayan Kammala Sallar Azahar A Gidan Marigayi Galadima Modu Shariff Dake Kan Hanyar Damboa, Maiduguri Jihar Borno.
Allah Ya Jikanta Da Rahama!
Daga Jamilu Dabawa