Monday, October 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda na rika zama da maza bakwai a daki daya a kasar Aljeriya

Wata matashiya ‘yar Kano data je Cirani kasar Aljeriya ta bayyana irin ukubar data samu kanta a ciki.

Tace A kasar Aljeriya ta rika zama da maza 7 a daki daya.

Inda take bayar da labarin cikin kuka.

https://www.tiktok.com/@mmc.tv.hausa/video/7676621823483579669?_r=1&_t=ZS-997z7iVEYTw
Karanta Wannan  Da Duminsa: Tsohon Hadimin Shugaban kasa, Bashir Ahmad yayi karin haske game da rashin lafiyar shugaba Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *