Monday, October 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Wani Ango da matashiyar amaryarsa suke soyewa da ya dauki hankula

Wannan wani ango da amaryarsa me kananan shekaru ne da suka dauki hankula a kafafen sadarwa.

An gansu suna soyewa da juna tana ta tsokanarsa.

Wasu sun yaba wasu kuma sun ce wallafa wannan Bidiyon bai dace ba.

Karanta Wannan  Nura M. Inuwa ya mika ta'aziyyar rasuwar Aminu Dantata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *