Sunday, August 30
Shadow

Kalli Bidiyon: Sojoji da aka kama sun yi yunkurin yiwa shugaban kasar Nijar Juyin mulki

An kama Sojoji da suka yi Yunkurin yiwa shugaba kasar Nijar Juyin mulki.

Cikin sojojin da aka kama hadda mace.

Rahotanni sun bayyana cewa, Daga cikin sojojin Gwamnati ne aka samu baraka suka bar wajan sa aka turasu aiki suka afkawa fadar shugaban kasar dan kwace iko da mulkin kasar.

Sannan wasu daga cikinsu sun afkawa Filin sauka da tashi na jiragen saman kasar.

Saidai An dakile wannan yunkurin inda Rahotanni suk ce lamura sun dawo daidai a Jamhuriyar Nijar din.

Karanta Wannan  Gwamnatin tarayya zata gina Titin jirgin kasa na cikin gari a Kano irin wanda ake gani a kasashen Turawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *