Monday, October 12
Shadow

Rikici ya Barke tsakanin Hausawa da Yarbawa a Unguwar Ikola, Alimosho dake jihar Lagos

Rahotanni sun bayyana cewa, Rikici ya barqe tsakanin Hausawa da Yarbawa a Unguwar Ikola dake Alimosho Lagos.

Rahoton yace matasan Yarbawa sun kori Hausawa daga unguwar inda suka lalata kayayyakinsu.

https://twitter.com/CrownprinceCom2/status/2093300894074839462
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda sojan Najeriya yayi bayanin Abashi da Alawus da suke dauka dalla-dalla

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *