Monday, August 31
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka kama Mahaifi da matar dansa a Otal

Wannan wani mahaifine da ya dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan da aka kamashi da matar dansa a dakin otal.

Dan ne da wasu abokansa suka je har dakin Otal din bayan da ya samu bayanan sirri cewa mahaifin nasa yana neman matar.

An ji Mahaifin yana bashi hakuri tare da fadin sharrin shedanne.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Matar Peter Obi tana tikar rawa da ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *