Friday, October 16
Shadow

Kalli Bidiyon: Wani da ya kai marar Lafiya Asibiti a Sokoto ya fashe da kuka bayan da ya tarar babu Likita

Wani Mutum a jihar Sokoto ya dauki hankula bayan da ya fashe da kuka Biyo bayan zuwa Asibiti ya tarar Babu Likita.

An ganshi da marar Lafiyar da ya kai Asibitin yana ta kai da kawowa.

Da yawa dai sun yi Allah wadai da lamarin inda suka rika kira ga Gwamnatin Jihar data dauki mataki.

Karanta Wannan  Ku Daina Abinda kuke ko mu yi maganinku dan kuwa babu wanda ke ja da Shugaba Tinubu yayi nasara>>Me baiwa shugaban kasa shawara kan tsaro Malam Nuhu Ribadu ya gargadi 'yan tà'àddàn Làkùràwà

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *