Tuesday, October 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka mayar da wani kalar Kunkuru cikin ruwa bayan da ya fito gabatar tekun Lagos

Wannan wani kalar Kunkurune da aka gani ya fito a gabar ruwan Lagos.

Wasu dai sun so su kamashi su yi dabgensa amma aka hanasu aka ce a bari a mayar dashi cikin ruwa.

Gwanin Sha’awa kuwa hakan aka yi

Karanta Wannan  Da dumi'dumi: 'Yan Bindiga Sun Kashe Dan Sanda da Dan Banga A Jihar Sokoto

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *