Tuesday, October 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka mayar da wani kalar Kunkuru cikin ruwa bayan da ya fito gabatar tekun Lagos

Wannan wani kalar Kunkurune da aka gani ya fito a gabar ruwan Lagos.

Wasu dai sun so su kamashi su yi dabgensa amma aka hanasu aka ce a bari a mayar dashi cikin ruwa.

Gwanin Sha’awa kuwa hakan aka yi

Karanta Wannan  Zuwan kwamishinan 'yansandan jihar Lagos wajan taron yakin neman zaben Tinubu ya jawo masa Allah wadai da kiran cewa a cireshi daga mukamin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *