Wannan wasu Turawane a kasar Lithuania suka samu masallata suka kunna musu kida a yayin da suke tsaka da sallah.
Saidai Masallatan basu kulasu ba.
Sun ci gaba da sallarsu.