Tuesday, October 13
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Wasu Turawa a kasar Lithuania suka samu wasu masallata suka kunna musu Kida yayin da suke tsaka da Sallah

Wannan wasu Turawane a kasar Lithuania suka samu masallata suka kunna musu kida a yayin da suke tsaka da sallah.

Saidai Masallatan basu kulasu ba.

Sun ci gaba da sallarsu.

@probreakingnews

In Kaunas, Lithuania, about 100 bikers gathered near a mosque during Friday Muslim prayers on September 11, 2026. They revved their motorcycle engines, played loud music, and chanted patriotic slogans. A pig’s head was also brought to the site. Via: RadioGenoa/𝕏 #Muslim #Men #lithuania

♬ original sound – Pro Breaking News
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda wani Fasto yasa mabiyansa suka dauki Bulala suna dukan kasa, wai a hakan suna yakar makiyansu ne

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *