Wednesday, October 14
Shadow

Da mahaifiyata ba aure ta yi ba, Kilaki ta zama da yanzu nima diyar masu kudi ce>>Inji Wannan matar

Wata mata ta dauki Hankula a kafafen sada zumunta saboda kalamanta na cewa da mahaifiyarta ba aure ta yi ba da itama yanzu diyar masu kudi ce.

Ta bayyana hakane a wani Bidiyo inda take zargin Mahaifiyarta da yin aure maimakon bin maza

Karanta Wannan  Masu raguna na kukan rashin ciniki a yayin da farashin ragunan ya yi tashi gwauron zabi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *