An ga Fastar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a jikin wata motar yakin neman zabe jam’iyyar PDP.
Hakan ya baiwa mutane da dama mamaki musamman ganin cewa shugaban dan jam’iyyar APC ne.
Amma wasu sun ce basu yi mamaki ba domin PDP ta su Wike ce.