Wednesday, October 14
Shadow

Kasar Ghana ta koro ‘yan Najeriya 120 gida saboda aikata Laifuka

Mutane 120 ‘yan Najeriya ne kasar Ghana ta korosu gida saboda aikata laifuka daban-daban a kasar.

An gansu sun yi layi inda suke hawa jirgi za’a dawo dasu gida Najeriya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon abinda Lamine Yamal yawa Ronaldo a wannan Bidiyon da ya jawo cece-kuce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *