Wednesday, October 14
Shadow

Kasar Ghana ta koro ‘yan Najeriya 120 gida saboda aikata Laifuka

Mutane 120 ‘yan Najeriya ne kasar Ghana ta korosu gida saboda aikata laifuka daban-daban a kasar.

An gansu sun yi layi inda suke hawa jirgi za’a dawo dasu gida Najeriya.

Karanta Wannan  Wane Irin Neman Duniya ne haka? Kalli Bidiyon yanda wani Boka kewa wani Attajiri sihirin mallaka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *