Friday, December 5
Shadow

WATA SABUWA:Ku Shirya Fuskańtar Wahalar Mań Fètur Fiye Da Wańda Ake Ciki A Yanzu, Sakon Kamfanin NNPCL Ga ‘Yan Nąjeriya

Ku Shirya Fuskańtar Wahalar Mań Fètur Fiye Da Wańda Ake Ciki A Yanzu, Sakon Kamfanin NNPCL Ga ‘Yan Nąjeriya

Mataimakin shugaban kamfanin NNPCL, Mista Adedapo Segun ne ya bayyana hakan, a wata hira da aka yi da shi a talabijin, kamar yadda jaridar The Punch ta rawaito.

Me za ku ce?

Karanta Wannan  Budurwa ta yi karyar An yi garkuwa da ita, ashe dakin saurayinta ta tafi suka buga soyayya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *