Fitowar Bidiyon Tauraruwar Tiktok Babiana tsirara ya jawo cece-kuce a kafar
Babiana dai ta yi suna sosai wajan kawo labarai akan abubuwan dake faruwa na yau da kullun musamman akan wanda mutane basa kyautawa.
A wannan karin sai ga Bidiyonta ya fito tsirara wanda da yawa suka bayyana da cin zarafi a garet.
Wasu sun yabama karfin gwiwarta inda wasu suka bata shawarar ta kai maganar kotu.
Bidiyo ya bayyana na Babiana inda ta yi martani kan wannan Bidiyo nata da ya fita.
Da alama dai Babiana ta nuna ko a jikinta.