A wannan rubutun zamu kaya muku kalaman motsa sha’awa na mata da maza.
Ga kalaman da akewa namiji dan a motsa masa sha’wa:
Ki rika kiranshi da bebyna cikin shagawaba kina masa kallon so.
Kice masa baby zan sha rake ko kara ko sugar cane.
Ki ce masa baby ina sonka da yawa.
Kice masa baby na yi kewarka.
Kice masa baby zan ci ayaba.
Kice masa baby kirjinka yana burgeni.
Kice masa baby zan sha alawa lollipop.
Kice masa baby gari ya jike ba tare da ruwan sama ba.
Idan da sanyine kice masa baby gani rungume da filo kamkam.
Idan da sanyi ne kice masa baby ina jin sanyi na rufa da katon bargo amma har yanzu ban daina ji ba.
Kice masa Baby zan sha madara me kauri.
Kice masa baby ina son damun kauri.
Kice masa baby kaikai nake ji amma ban iya sosawa.
Idan da safene kice masa baby kai kadai ka tashi ko hadda kaninka?
Idan da safene kice masa baby ka tashi da karfinka kuwa?
Kice masa baby ina son biredi me laushi yana burgeni idan ina latsashi kamar kar in dena.
Kice masa baby na hada kunu zaka sha.
Kalaman Motsa sha’awa da ake gayawa mata:
Kace mata baby ina sonki kamar gurasa ta ji mai da yaji da kuli.
Kace mata Baby na ina sonki sosai.
Kace mata baby idan ina tare dake rikicewa nake in kasa yin komai yanda ya kamata.
Kace mata baby zo mu yi kida.
Kace baby kina son shan rake irin me tauri dinnan?
Kace mata baby ina kewarki.
Kace mata baby ban gajiya da kallonki.