SINASIR DIN SHINKAFA
3 cup Shinkafar tuwo
1 cup Shinkafar ci
2 tsp Baking powder
2 tsp Yeast
Sugar to your taste
Oil
HADAWA:
Step 1
Zaki jiga shinkafarki a ruwa da daddare kibarta takwana i mean the 2 both shinkafa
Step 2
Sai ki wanketa kizuba yeast a ciki sai ki kai markade
Step 3
Bayan kinkai markade tayi irin 3-4 hours ta tashi sai kisaka mata baking powder ki juya sannan kibarta takara tashi
Step 4
Sai kizuba sugar ki juya sai ki dan zuba ruwa kadan
Step 5
Kin dauko nonstick pan dinki sai ki shafa mai aciki sai ki fara suya aci dadi lapia