Monday, December 16
Shadow

Maganin Sanyi na gargajiya

Ga masu fama da ciwon Sanyi, a kasa, bayanine na yanda ake maganin ciwon sanyi ta hanyar gargajiya.

Da ikon Allah za’a samu sauki, amma idan aka gwada wannan magani bai yi ba bayan kwana biyu, sai a tuntubi likita.

ALAMOMIN MACE MEDAUKE DA SANYI
1. Jin Zafi Lokacin Jima i
2. Kaikayin Gaba
3. Fitar farin ruwa agaba
4. Gushewar Shaawa
5. Warin Gaba
ALAMOMIN SANYI NA MAZA
1. Kankancewar Gaba
2. Saurin Inzali
3. Kaikayin Matse matsi
4. Kaikayin Gaba
5. Gushewar Shaawa
6. Da Sauransu.

Yadda ake maganin Sanyi

WATO ( INFECTIOS )
1- A samu namijin goro guda 5,
2- a samu citta mai ashar (mai yatsu) guda 4, ko 5
3- a samu tafarnuwa guda 3 a ko 4 ajajjaga su,
4- lemon tsami guda 5,
Sai ayanka su kanana Kuma a jajjaga su,
Shikuma lemon tsamin ayanka shi amatsa ruwan acikin tukuya Kuma ajefa bawon aciki atafasa su dukka,
Atace kafin asha, idan kuma babu dadin sha to azuba zuma idan za’asha dan yayi dandano,
Asha rabin kofi sau uku 3 a Rana na tsahon sati 2,
Insha Allah za’a samu nasara.
Kuma hadin yana maganin gonoria
Dan girman Allah kuyi sharing Dan al’umma su anfana,

Karanta Wannan  Meke kawo ciwon mara lokacin al ada

Daga Taskar Labarai.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

4 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *