Tuesday, February 3
Shadow

An Jefar Da Ģawar Wata Karamar Yarinya A Msallaci Bayan An Ýì Mața Fýàdè

INNA LILLAHI WA’INNA IALIHI RAJI’UN

An Jefar Da Ģawar Wata Karamar Yarinya A Msallaci Bayan An Ýì Mața Fýàdè

An tsinci ģawar wata yarinya a cikin masallacin anguwar Denawa dake cikin garin Ningi da ke Jihar Bauchi.

Yariyar mai kimanin shekara daya da rabi da haihuwa, bincike ya nuna çewa wašu nè şuķa ýi mațà daga bisani bayan ta muțù suka jefar da gawàr a çiķìn masallaci.

Majiyar ta bayyana mana cewa, Ladanin masallacin ne ya fara ganin gawar a daidai lokacin da ya fita masallacin domin kiran sallar asuba.

Karanta Wannan  Wata Sabuwa: An gano cewa Naira Biliyan 200 da EFCC ke zargin Tsohon Ministan shari'a, Abubakar Malami da sacewa, ya samesu ne daga Bashin Manoma da CBN suka bayar Lokacin Buhari, da Kudaden Abacha da aka dawo dasu da kuma Paris Club

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *