Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Idan dai gari zai waye har zuwa dare mazakutar ka bata mike ba to akwai matsala>>Inji Kausar

Malama Kausar me maganin karfin maza ta bayyana cewa, idan dai gari zai waye har zuwa dara ace mazakutar mutum bata mike ba to bashi da lafiya.

Ta bayyana cewa, ya kamata ace mutum da asuba ya tashi da abinshi a mike ko da kuwa tsoho ne ko kuma jariri inda ta jawo hankalin mata iyaye su rika kuka da cillar jariransu idan tana mikewa da safe.

Saidai a karshe tace duk wanda ke fama da matsalar rashin mikewar mazakuta, ya zo ta bashi magani.

Karanta Wannan  Bidiyo: Ni Bazawarace, Kuma 'Yan mata yanzu idan ba wadda Allah ya tsare ba su da zawarawan duk daya ne>>Samha M. Inuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *