Thursday, December 26
Shadow

ZABEN 2027: Ba Muśĺim-Mùšĺìm Bà, Ko Mùmìñi-Mùmìñi Ne Ba Za Mu Zaba Ba, Inji Wani Fusataccen Ĺimàmi, Malam Abubakar Mai Imani

Malamin ya bayyana hakan ne a yayin da yake hudubar sallar Juma’a a masallacin Juma’a na unguwar Tudun Wada dake garin Mararraba a jihar Nasarawa. Inda ya ce an bar talakawa cikin damuwa saboda salon mulkin mùšĺim-mùšĺim da suka tallata lungu da sako.

Me za ku ce?

Karanta Wannan  YANZU NACI KARO DA WANNAN AIKIN ALKHAIRIN DA JARUMI ADAM A ZANGO YAYI A FACEBOOK. ALLAH YA SAKA MASA DA ALKHAIRI

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *