Malamin ya bayyana hakan ne a yayin da yake hudubar sallar Juma’a a masallacin Juma’a na unguwar Tudun Wada dake garin Mararraba a jihar Nasarawa. Inda ya ce an bar talakawa cikin damuwa saboda salon mulkin mùšĺim-mùšĺim da suka tallata lungu da sako.
Me za ku ce?