An daura auren wasu ma’aurata a jihar Katsina su 4 inda daga baya suka tare a birnin Karbala na kasar Iraqi.
Hotunan ma’auratan sun watsu sosai a kafafen sada zumunta inda mutane da yawa ke ta yabawa.