Friday, December 6
Shadow

Kalli Hotunan wasu Angwaye da Amarensu da aka daura aure a Katsina suka tafi Birnin Karbala na kasar Iraqi

An daura auren wasu ma’aurata a jihar Katsina su 4 inda daga baya suka tare a birnin Karbala na kasar Iraqi.

Hotunan ma’auratan sun watsu sosai a kafafen sada zumunta inda mutane da yawa ke ta yabawa.

Karanta Wannan  Mawaki Rarara Tare Da Mahaifiyarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *