Wasu mata sukan yi fama da ciwon Mara a yayin da sha’awarsu ta motsa.
Wata zata ji ciwon marar a waje, wata kuma a cikin jikinta zata jishi.
Ba kowace macece ke jin irin wannan ciwon ba.
Wasu kuma suna jin irin wannan ciwon ne a yayin da ake jima’i dasu, wasu kuma bayan yin jima’in.
Idan dai ciwon yayi tsanani, ya kamata a tuntubi likita.