Tuesday, January 7
Shadow

Ka Yi Gaggawar Janye Kalamanka Kan Dokar Haraji Domin Zai Tada Hankulan ‘Yan Kasa, Umarnin Fadar Shugaban Kasa Ga Gwamnan Bauchi

Ka Yi Gaggawar Janye Kalamanka Kan Dokar Haraji Domin Zai Tada Hankulan ‘Yan Kasa, Umarnin Fadar Shugaban Kasa Ga Gwamnan Bauchi

Gwamnatin tarayya ta ayyana kalaman Gwaman jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad, a matsayin kalaman tada hankulan ‘yan kasa kan dokar fasalin haraji.

Mai magana da yawun Shugaban kasa ne Sunday Dare, ne ya bayyana a shafin sa na twitter a safiyar yau Litinin.

Daga Muhamma kwairi Waziri

Karanta Wannan  SO GAMÒN JINI: Nayi Alƙawarín Aúren Hafsat 'Yar TikTok, Idan Har Ta Amíɲce, A Cewar Matashi Prince Bilal Basheer

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *