Wednesday, January 8
Shadow

Wani mutum dan jihar Gombe ya kashe Kansa

Wani mutum ya kashe kansa ranar Juma’a a yankin Enyenkorin na garin Ilorin dake jihar Kwara.

Mutumin ya kashe kansa ne ta hanyar rataya a jikin Bishiya.

Wani mutum da ya shaida lamarin yace sun iske wata takarda a jikin mutumin inda ya rubuta lambar dan uwansa da matarsa a jihar Gombe.

Tuni dai ‘yansanda suka isa wajan inda suka kai gawar mamacin mutuware.

Karanta Wannan  Magidanci ya kàshe duka iyalansa sannan ya kàshè kansa saboda haushin Donald Trump ya ci zabe

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *