Tuesday, October 13
Shadow

Yan majalisar dokokin jihar Legas sun tsige shugaban majalisar, Mudashiru Obasa

Yan majalisar dokokin jihar Legas sun tsige shugaban majalisar, Mudashiru Obasa.

Jaridar PUNCH ta rawaito cewa an tsige Obasa ne bisa zargin aiyukan almundahana da cuwa-cuwa.

Tuni yan majalisar su ka maye gurbin Obasa da mataimakin sa, Lasbat Meranda.

Karanta Wannan  Kalli Hotunan irin kyakkyawar tarbar da Kanawa sukawa Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *