Saturday, January 10
Shadow

A karo na biyu, Yaron dan Damisa ya dake fitar da Bidiyon inda yace yaga ana yada Bidiyonsa wai yana bàràzànà kan wanda ke murna da rashin me gidansu to tabbas hakane ya gargadi masu murnar su shiga taitayinsu

Yaron dan Damisa, dan daba na Kaduna daya addabi mutane ya sake fitar da Bidiyo a karo na biyu inda yake cewa ya ga ana ta buga labarinsa.

Ya nanata gargadinsa inda yace zasu yi maganin masu murna da mutuwar me gidansu.

Karanta Wannan  Bankin Duniya yace rabin mutanen Najeriya watau mutane sama da Miliyan 100 sun fada Talauci tsamo-tsamo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *