Tuesday, September 22
Shadow

Kalli Bidiyo da Hotuna: Yanda Sanata Natasha Akpoti ta sùmbàcì mijinta a cikin majalisar

Sanata Natasha Akpoti a yau, Laraba ita da mijinta suka isa majalisar Dattijai inda ya mata rakiya har kofar da zata shiga cikin majalisar.

Ko da ta je kamin ta shiga ta sumbaci mijin nata inda suka yi bankwana.

Kalli Bidiyon anan

Karanta Wannan  Rashin Furta Kalmar 'Sai Tinubu Da Kashim' Ya Jawo An Yamutsa Gashin Baki Tsakanin Magoya Bayan Kashim Shettima Da Marasa Goyon Bayansa A Wajen Taron Jam'iyyar APC Na Yankin Arewa Maso Gabas, Inda Aka Tashi Baran-Baran

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *