
Bidiyon tsiraici na tauraruwar kafafen sada zumunta Muneerat Abdulsalam ya bayyana.
Muneerat Abdulsalam ta yi suna wajan sayar da kayan mata da kuma baiwa matan aure shawarar rike miji.
Saidai a kwanan baya an ganta cikin wani yanayi mara kyau inda take cewa Rayuwace ta juya mata.
Saidai a yanzu kuma Bidiyon tsiraicinta ne ya bayyana.
Saidai kasancewar munin Bidiyon da tsiraicin da yayi yawa a cikinsa, ba zamu iya wallafa muku shi ba.