Wednesday, April 8
Shadow

A karshe dai: Fitsararriyar mawakiyar Amurka, Nicki Minaj ta je Majalisar Dinkin Duniya inda tace Ana Mhuzghunawa Kiristoci a Najeriya kuma ya kamata a Ki Khari a cece su

Fitsararriyar mawakiyar Amurka, Nicki Minaj ta je majalisar Dinkin Duniya inda ta bayyana cewa ana yiwa Kiristoci Khisan Kyiyashi a Najeriya.

Ta bayyana cewa ya kamata a kawo musu dauki dan hakan taimakon al’umma ne baki daya.

Ta kuma yi kiran a dauki mataki ama dukkan sauran kasashen Duniya da irin wannan abu ke faruwa

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda sojojin kasar Benin Republic suka yi yunkurin kàkkalàbò Jiragen sojojin saman Najeriya da suka shiga kasar dan hanasu yin Jhuyin mulki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *