Tuesday, March 17
Shadow

A karshe dai: Kotu ta bayar da Belin Tsohon Ministan shari’a Abubakar Malami

Babbar Kotun tarayya dake Abuja ta bayar da belin tsohon Ministan shari’a Abubakar Malami.

Kotun ta bayar da belinsa bayan da a baya ta ki amincewa.

Sannan an daga ci gaba da sauraren shari’arsa sai nan da 5 ga watan Janairu.

Karanta Wannan  Ji yanda Gwamnan jihar Kebbi ya bayyana cewa DSS sun gargadesu game da yunkurin dauke daliban makarantar 'yanmata ta MAGA, kuma sun kai jami'an tsaro amma Mintuna 30 kamin tshageran daji su kwashe daliban sai jami'an tsaron suka bar makarantar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *