Wednesday, February 11
Shadow

A shekarar 1983 manyan sojoji sun sameni suka ce zasu yiwa Tsohon Shugaban kasa, Shehu Shagari Juyin mulki dan in zama shugaban kasa amma nace bana so>>Inji Obasanjo

Tsohon Shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa, a shekarar 1983, manyan sojoji sun sameshi suka ce zasu yiwa shugaban kasa a wancan lokacin, Shehu Shagari Juyin Mulki dan shi Obasanjon ya zama shugaban kasa.

Saidai Obasanjon yace musu baya so.

Yace dalilinsa shine su suka Kafa Dimokradiyya diyya a Najeriya dan haka ba zai zama cikin wanda zasu rusata ba.

Hakanan shima tsohon shugaban kasar Soji, Janar Ibrahim Badamasi ya tabbatar da wannan labari na Obasanjo.

Karanta Wannan  SUBHANALLAHI: Najib Muhammad Kenan, Wanda 'Ýan Biñďiga Suķa Saçe A Hanyarsu Ta Zuwa Kano Daga Garin Zuŕu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *