Tuesday, May 19
Shadow

A wajen rantsuwa, Dramani ya yi suɓul da baka, inda ya kira Tinubu a matsayin shugaban ƙasar Ghana

Wani faifan bidiyo da ake ta yaɗa wa ya dauki dai-dai lokacin da John Dramani Mahama ya yi kuskure ya kira shugaban Najeriya, Bola Tinubu a matsayin “Shugaban Ghana” yayin bikin rantsar da shi a yau, 7 ga watan Janairu.

An rantsar da Mahama mai shekaru 65 a matsayin shugaban kasar Ghana a hukumance, inda ya gaji Nana Akufo-Addo.

Karanta Wannan  Lauyoyin Nnamdi Kanu sun bayyana cewa, basu yadda da Sakamakon gwajin Lafiyar da aka masa ba inda suka ce ko jininsa ba'a dauka ba ta yaya za'a ce yana da lafiyar da zai iya ci gaba da tsayawa a gaban kotu?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *