Monday, December 16
Shadow

A wannan satin ake sa ran Manchester United zata kori Ten Hag

A wannan satin da muke ciki ake sa ran Kungiyar Manchester United zata kori me horas da ‘yan wasanta Erik Ten Hag.

Thomas Tuchel ne dai ake tsammanin zai maye gurbin Ten Hag a matsayin sabon kocin United.

Tuni kuma har Thomas Tuchel ya gana da wakilin Manchester United, Sir Jim Ratcliffe

Tuchel ya bayyana cewa idan aka bashi aikin horas da Manchester United, zai dawo da Jadon Sancho zai kuma yi aiki da Mason Mount.

Karanta Wannan  Messi ba zai buga wa Argentina gasar Olympics ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *