
Rahotanni sun bayyana cewa, Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir ya gana da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a kasar Faransa.
Bayan da ya dawo gida Najeriya, ya kuma ganawa da Dr. Rabiu Musa Kwankwaso wanda Tinubu ne ya aikashi ya roki Kwankwaso ya koma APC.
An yi ganawar ne ranar Talata, kamar yanda kafar Daily Nigerian.
Babu dai tabbacin matsayar da Kwankwaso ya dauka.