Tuesday, November 11
Shadow

Kalli Bidiyo: Aika ‘yan Shi’a Lakhira da sojoji suka yi a Zaria, a mulkin Buhari, da gangan aka yi, babu wata maganar tare hanya, Abune wanda aka shirya da gangan>>Inji Datti Baba Ahmad

Dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam’iyyar Labour party a zaben shekarar 2023, Datti Baba Ahmad, ya bayyana cewa, Kashye ‘yan Shi’a da aka yi a Zaria wanda sojoji suka yi da cewa wai sun tarewa shugaban sojoni hanya ne shiri ne.

Yace abune wanda aka shirya dan cimma wata manufa.

Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a gidan talabijin na Channels TV.

Ya ce kuma yana da hujjoji kan duk wani ikirari da yayi.

Karanta Wannan  Hajji 2025: Rukunin Farko Na Maniyyatan Jihar Borno Sun Tashi Zuwa Ƙasa Mai Tsarki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *